637 B
637 B
aidin, lambun aidin
Gaskiya
A kwanakin can farko aidin aidin shi ne yankin da ke da lambu inda Allah ya sa mutum na farko da mace ta farko su rayu.
- Aidin inda Adamu da Hauwa suka zauna wani sashe ne kawai na aidin.
- Ainahin wurin babu tabbas akan cewa ga daidai inda yake, amma rafuffukan Yuferetis da na tigris suna miƙa masu ruwa.
- Kalmar nan aidin an samo ta ne daga Ibraniyanci wadda ke nufin "jin matuƙar farin ciki a ciki."
(Hakanan duba: Adamu, Rafin Yufiretis, Hauwa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ezekiyel 28:11-13
- Farawa 02:7-8
- Farawa 02:10
- Farawa 02:15
- Farawa 04:16-17
- Yowel 02:3