505 B
505 B
Delila
Gaskiya
Delila wata mata ce 'yar falasɗinu wadda Samsin ya ƙaunata sosai, amma ita ba matarsa ba ce.
- Delila ta fi ƙaunar kuɗi fiye da Samsin.
- Filistiyawa suka ba Delila cin hanci suns faɗa mata yadda za ta sa ya yi rauni. Lokacin da ƙarfinsa ya tafi, filistiyawa suka kama shi.
(Hakanan duba: rashawa, Filistiyawa, Samsin)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Littafin Alƙalai 16:4-5
- Littafin Alƙalai 16:6-7
- Littafin Alƙalai 16:10
- Littafin Alƙalai 16:18