741 B
741 B
Dan
Gaskiya
Dan shi ne ɗa na biyar a cikin 'ya'yan Yakubu goma sha biyu kuma yana cikin kabilun Isra'ila goma sha biyu.Yankin da kabilar Dan ke zama yana yankin arewacin Kan'ana kuma ana kiran Kan'ama da wannan sunan.
- A kwanakin Ibram, akwai birnin da ake kira Dan yana yamma da Urshalima.
- A waɗansu shekaru can baya sai al'ummar Isra'ila ta shiga ƙasar alƙawari,da kuma wani garin na da ban mai suna Dan wanda ke misalin tazarar mil 60 a arewacin Urshalima,
- Kalmra "Daniyawa na ma'anar zuriyar Dan" waɗanda suma zuriyarsa ne.
(Hakanan duba: Kan'ana, Yerusalem, kabilu sha biyu na Isra'il)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 12:35
- 1 Sarakuna 04:25
- Fitowa 01:1-5
- Farawa 14:14
- Farawa 30:06