437 B
437 B
Krit, Kritawa
Gaskiya
Krit tsibiri ce kudu da gaɓar Gris. Ba'karite mutum ne dake zaune a wannan tsibirin.
- Manzo Bulus ya zo wannan tsibirin Krit lokacin tafiyarsa zuwa bishara.
- Bulus ya bar abokin aikinsa Titus a Krit ya koya wa Kristoci ya kuma taimaka ya sa shugabanni domin ikilisiyar dake can.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 02:11
- Ayyukan Manzanni 27:08
- Amos 09:7-8
- Titus 01:12