757 B
757 B
Korint, Korintiyawa
Gaskiya
Korint birni ne a ƙasar Giris, kusan mil 50 yamma da Atens. Korintiyawa sune mutanen da suka zauna a Korint.
- A Korint aka kafa ɗaya daga cikin ikilisiyoyin Krista na farko.
- Litattafan Sabon Alƙawari, 1 Korintiyawa da 2 Korintiyawa wasiƙu ne da Bulus ya rubuta wa Kristocin dake zaune a Korint.
- A tafiyarsa ta farko ta Bishara, Bulus ya zauna a Korint kimamin watanni 18.
- Bulus ya haɗu da Akila da Bilkisu lokacin da yake a Korint.
- Wasu shugabannin ikilisiyoyi da suka shafi Korinti har da Timoti, da Titus, da Afolos, da Silas.
(Hakanan duba: Afolos, Timoti, Titus)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Korintiyawa 01:03
- 2 Korintiyawa 01:23-24
- 2 Timoti 04:19-22
- Ayyukan Manzanni 18:01