389 B
389 B
birnin Dauda
Gaskiya
Wannan furci "birnin Dauda" wani suna ne domin Yerusalem da Betlehem.
- Yerusalem ita ce inda Dauda ya zauna sa'ad da yayi mulkin Isra'ila.
- Betlehem ita ce inda aka haifi Dauda.
(Hakanan duba: Dauda, Betlehem, Yerusalem)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 08:1-2
- 2 Sama'ila 05:6-7
- Ishaya 22:8-9
- Luka 02:04
- Nehemiya 03:14-15