608 B
608 B
Bet Shemes
Gaskiya
Bet Shemes sunan wani birnin Kan'aniyawa ne kimamin kilomita 30 yamma da Yerusalem.
- Isra'ilawa suka kama Bet Shemes a lokacin da Yoshuwa yake shugabanci.
- Bet shemes birni ne da aka keɓe domin firistoci Lebiyawa su zauna.
- Lokacin da Filistiyawa suke mayar da akwatin alƙawari da suka kama zuwa Yerusalem, Bet shemes shi ne birnin da suka fara tsayawa da shi.
(Hakanan duba: akwatin alƙawari, Kan'ana, Yerusalem, Yoshuwa, Balebi, Filistiyawa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 04:09
- 1 Sama'ila 06:09
- Yoshuwa 19:20-21
- Littafin Alƙalai 01:33