570 B
570 B
Betani
Gaskiya
Garin Betani yana gabashin gangaren Tsaunin Zaitun, misalin mil 2 gabas da Yerusalem.
- Betani tana kusa da hanyar da ta bi tsakanin Yerusalem da Yariko.
- Yawancin lokaci Yesu yakan ziyarci Betani inda abokansa na kusa su La'azaru, Marta da Maryamu suke zama.
- Anfi sanin Betani musamman da wurin da Yesu ya tada La'azaru daga matattu.
(Hakanan duba: Yeriko, Yerusalem, La'azaru, Marta, Maryamu ('yar'uwar Marta), Tsaunin Zaitun)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Yahaya 01:26-28
- Luka 24:50-51
- Markus 11:01
- Matiyu 21:15-17