687 B
687 B
Benyamin
Gaskiya
Benyamin shi ne autan da aka haifa wa Yakubu da shi da matarsa Rahila. Ma'anar sunansa "ɗan hannun damana."
- Da shi da wansa Yosef sune kaɗai 'ya'yan Rahila, wacce ta rasu bayan haihuwar Benyamin.
- Zuriyar Benyamin suka zama ɗaya daga cikin kabilu goma sha biyu na Isra'ila.
- Sarki Saul yana daga kabilar Benyamin ta Isra'ila.
- Manzo Bulus ma yana daga kabilar Benyamin.
(Hakanan duba: Isra'ila, Yakubu, Yosef (Tsohon Alƙawari), Bulus, Rahila, kabilu sha biyu na Isra'ila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 02:1-2
- 1 Sarakuna 02:08
- Ayyukan Manzanni 13:21-22
- Farawa 35:18
- Farawa 42:04
- Farawa 42:35-36
- Filibiyawa 03:4-5