491 B
491 B
Barabas
Gaskiya
Barabas ɗan kurkuku ne a Yerusalem lokacin da aka kama Yesu.
- Barabas ɗan fashi ne wanda ya yi laifin kisan kai da tawaye gãba da gwamnatin Roma.
- Sa'ad da Fontus Bilatus ya bada zaɓi ya saki Barabas ko Yesu, mutane suka zaɓi Barabas.
- Sai Bilatus ya saki Barabas ya tafi baratacce, amma ya yanke wa Yesu hukuncin kisa.
(Hakanan duba: Bilatus, Roma)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Yahaya 18:40
- Luka 23:19
- Markus 15:07
- Matiyu 27:15-16