548 B
548 B
Ataliya
Gaskiya
Ataliya muguwar matar Yehoram sarkin Yahuda ce. Ita jikar mugun Sarki Omri na Isra'ila ne.
- Ɗan Ataliya wato Ahaziya ya zama sarki bayan Yehoram ya rasu.
- Sa'ad da ɗanta Ahaziya ya rasu, Ataliya ta shirya ta kashe dukkan sauran iyalin sarki.
- Amma ɗan ƙaramin jikan Ataliya Yowash wata antinsa ta ɓoye shi ta cece shi daga mutuwa. A ƙarshe ya zama sarkin Yahuda.
(Hakanan duba: Ahaziya, Yehoram, Yowash, Omri)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Tarihi 22:02
- 2 Tarihi 24:6-7
- 2 Sarakuna 11:03