804 B
804 B
Araba
Gaskiya
"Araba" a cikin Tsohon Alƙawari yawancin lokaci wata babbar hamada ce da kuma filayen wurare dake da kwarurruwa kewaye da Kogin Yordan daya zarce kudu zuwa arewacin ƙurewar Jan Teku.
- Isra'ilawa sun yi tafiya cikin yankin hamadan nan a kan haryarsu daga Masar zuwa ƙasar Kan'ana.
- Shi kuma "Tekun Araba" za a iya fassara shi zuwa, "tekun dake cikin yankin hamada ta Araba." Wannan teku yawancin lokaci ana ce da shi "Tekun Gishiri" ko "Mataccen Teku."
- Wannan kalma "araba" zai iya yiwuwa yawancin lokaci ana nufin kowacce irin hamadar yanki.
(Hakanan duba: jeji, Tekun Iwa, Hogin Yodan, Kan'ana, Tekun Gishiri, Masar)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sama'ila 23:24-25
- 2 Sarakuna 25:4-5
- 2 Sama'ila 02:29
- Irmiya 02:4-6
- Ayuba 24:5-7
- Zakariya 14:10