357 B
357 B
Amoz
Gaskiya
Amoz mahaifin annabi Ishaya ne.
- Sau ɗaya kaɗai aka ambace shi a Littafi Mai Tsarki sa'ad da aka ce da Ishaya "ɗan Amoz."
- Wannan suna daban yake da sunan annabi Amos yakamata kuma a rubuta shi daban.
(Hakanan duba: Amos, Ishaya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 19:02
- Ishaya 37:1-2
- Ishaya 37:21-23