464 B
464 B
Amos
Gaskiya
Amos annabin Isra'ilawa ne wanda ya yi zamani da Sarki Uziya na Yahuda.
- Kafin a kiraye shi ya zama annabi, Amos tun farko makiyayi ne manomin ɓaure yana zaune a ƙarƙashin mulkin Yahuda.
- Amos ya yi annabci gãba da wadatacciyar masarautar arewa ta Isra'ila game da rashin adalcin da suke musguna wa mutane.
(Hakanan duba: ɓaure, Yahuda, masarautar Isra'ila, makiyayi, Uziya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Amos 01:01