564 B
564 B
Ahiya
Gaskiya
Ahiya sunan mazaje ne da dama a Tsohon Alƙawari. Ga wasu sunayen mazajen.
- Ahiya sunan wani firist ne a zamanin Saul.
- Wani mutum mai suna Ahiya magatakarda ne a lokacin da Sarki Suleman yake sarauta.
- Ahiya sunan wani annabi ne daga Shilo wanda ya yi anabci cewa al'ummar Isra'ila zata rabu ta zama masarauta biyu.
- Mahaifin Sarki Ba'asha na Isra'ila shi ma ana kiransa Ahiya.
(Hakanan duba: Ba'asha, Shilo)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 15:27-28
- 1 Sarakuna 21:21-22
- 1 Sama'ila 14:19
- 2 Tarihi 10:15