596 B
596 B
Abna
Gaskiya
Abna da Sarki Saul 'ya'yan wa da ƙane ne a cikin Tsofon Alƙawari.
- Abna shi ne shugaban rundunar mayaƙan Saul, shi ne ya gabatar da saurayi Dauda ga Saul bayan da Dauda ya kashe gagon nan Golayat.
- Bayan mutuwar Sarki Saul, Abna ya zaɓi Isboshet ɗan Saul ya zama sarki a Isra'ila, sa'ad da aka zaɓi Dauda ya zama sarki a Yahuda.
- Daga baya, Yowab shugaban rundunar mayaƙan Dauda, ya yiwa Abna mummunan kisan maƙirci.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 26:26-28
- 1 Sarakuna 02:5-6
- 1 Sarakuna 02:32
- 1 Sama'ila 17:55-56
- 2 Sama'ila 03:22