444 B
444 B
Habila
Gaskiya
Habila ɗa na biyu ne ga Adamu da Hauwa'u. Shi ƙanen Kayinu ne.
- Habila makiyayi ne.
- Habila ya yi hadayar wasu dabbobinsa baiko ga Allah.
- Allah ya gamsu da Habila da baye-bayensa.
- Kayinu ɗan farin su Adamu da Hawa'u shi ne ya kashe Habila.
(Hakanan duba: Kayinu, hadaya, makiyayi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 04:02
- Farawa 04:09
- Ibraniyawa 12:24
- Luka 11:49-51
- Matiyu 23:35