1.5 KiB
1.5 KiB
isã, darajar abu ko wani, rashin isã, marar daraja
Ma'ana
Kalmar "isã" na bayyana wani ko wani abu da ya cancanci bangirma da daraja. A zama da daraja na nuna yadda mutum ke da muhimmanci. A zama da "rashin daraja" na nufin rashin muhimmanci da daraja.
- A zama da isã na da alaƙa da zama da daraja ko da muhimmanci.
- A zama da "rashin isã" na nufin rashin cancantar bangirma da kula.
- Jin yanayin rashin isã na nufin jin yanayi kamar baka da muhimmanci kamar wani ko ganin kamar ba a cancanci a sami bangirma ko alheri ba.
- Kalmomin "rashin isã" da "marar daraja" na da alaƙa, amma ma'anarsu ta banbanta. A zama da "rashin isã" na nufin zama da rashin cancantar bangirma ko kula. Zaman "rashin amfani" na nufin rashin daraja da manufa.
Shawarwarin Fassara:
- "Isã" za a iya fassa rawa a matsayin "cancanta" ko "muhimmanci" ko "mai daraja."
- "Darajar abu ko wani" za a iya fassa rawa a matsayin "daraja" ko "mai muhimmanci."
- Faɗar "kasancewa da daraja" za a iya fassa rawa a matsayin "zama mai daraja."
- Ya danganta da nassin, kalmar "rashin isã" da kalmar "marar daraja" za a iya fassa rawa a matsayin "marar muhimmanci" ko "marar daraja" ko "marar cancanta."
- Kalmar "marar daraja" za a iya fassa rawa a matsayin "babu isã" ko "babu dalili" ko "bai isã komai ba."
(Hakanan duba: daraja)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sama'ila 22:04
- 2 Tasalonikawa 01:11-12
- Ayyukan Manzanni 13:25
- Ayyukan Manzanni 25:25-31
- Ayyukan Manzanni 26:31
- Kolosiyawa 01:9-10
- Irmiya 08:19
- Markus 01:07
- Matiyu 03:10-12
- Filibiyawa 01:25-27