688 B
688 B
nufin Allah
Ma'ana
"Nufin Allah" na ma'anar marmarin Allah da shirinsa .
- Nufin Allah musamman yana bayyana yadda Allah ke yin hurɗa da mutane da kuma yadda yake so mutanen su amsa masa.
- Kalmar na bayyana shiri ko marmarinsa ga sauran hallitunsa.
- Kalmar "nufi" na ma'anar ayi "ƙuduri" ko ayi "marmari."
Shawarwarin Fassara:
- "Nufin Allah" za a iya fassarawa haka "abin da Allah yake marmari" ko "abin da Allah ya shirya" ko "dalilin Allah" ko "abin dake gamsar Allah."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Yahaya 02:15-17
- 1 Tasalonikawa 04:3-6
- Kolosiyawa 04:12-14
- Afisawa 01:1-2
- Yahaya 05:30-32
- Markus 03:33-35
- Matiyu 06:8-10
- Zabura 103:21