993 B
993 B
tashi daga matattu
Ma'ana
Kalmar "tashi daga matattu" na manufar ayyukan sake dawowa da rai kuma bayan an mutu.
- A tada wani daga matattu na nufin a sake maido da wannan mutum zuwa ga rayuwa kuma. Allah kaɗai ke da iko ya yi wannan.
- Kalmar "tashi daga matattu" na bayyana musamman dawowar Yesu da rai bayan da ya riga ya mutu.
- Da Yesu ya ce, "Ni ne Tashin matattu da kuma Rai" yana nufin shi ne tushen tashi daga matattu, da kuma wanda yake sa mutane su dawo da rai.
Shawarwarin Fassara:
- "Tashi daga matattun" na wani za a iya fassarawa haka "dawowa da rai" ko yana "sake dawowa da rai bayan ya mutu."
- Taƙaitaccen ma'anar wannan kalma "tashi tsaye" ko "aikin tadawa(daga matattu)." Waɗannan suma wasu hanyoyi ne na fassara wannan kalma.
(Hakanan duba: rai, mutuwa, tashi)
Wuraren ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Korintiyawa 15:13
- 1 Bitrus 03:21
- Ibraniyawa 11:35
- Yahaya 05:28-29
- Luka 20:27
- Luka 20:36
- Matiyu 22:23
- Matiyu 22:30
- Filibiyawa 03:11