1.0 KiB
1.0 KiB
maidowa, ana maidowa, an maido, maidowa
Ma'ana
Kalmar "maidowa" na manufar a sa wani abu ya dawo zuwa wurinsa na asali da kuma cikin cikakkiyar lafiya.
- Yayin da wani sashe na jiki mai ciwo aka maido da shi, wannan ya nuna an "warkar" da shi.
- Lallataccen zumuncin da aka maido an "sasanta." Allah na maido da mutane masu zunubi ya kuma dawo da su gare shi.
- Idan aka dawo da mutane ga ƙasarsu ta asali, an "maido da su kuma" ko "sun dawo" ga wannan ƙasa.
Shawarwarin Fassara:
- Ya danganta ga nassi, hanyoyin fassara "maidowa" za su iya haɗawa da "sabuntawa" ko "sake biya" ko "warkarwa" ko "kawowa baya."
- Wasu faɗar wannan kalma zasu iya haɗawa da "asa ya sabunta" ko "asa ya sake zama sabo."
- Ya danganta da nassi, "maidowa," za a iya fassarawa haka "sabuntawa" ko "warkarwa" ko "sulhuntawa."
Wuraren ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 05:10
- Ayyukan Manzanni 03:21
- Ayyukan Manzanni 15:15-18
- Ishaya 49:5-6
- Irmiya 15:19-21
- Littafin Makoki 05:22
- Lebitikus 06:5-7
- Luka 19:08
- Matiyu 12:13
- Zabura 080:1-3