655 B
655 B
martaba
Ma'ana
Wannan kalma "martaba" na nufin girma da daraja, yawancin lokaci sarakai ake gaya wa wannan.
- A cikin Littafi Mai Tsarki yawancin lokaci "martaba" game da girman Allah take, wanda shi ne mafificin Sarki bisa sammai.
- "Mai martaba" hanya ce ta gabatar da sarki.
Shawarwarin Fassara:
- Wannan kalmar za a iya fassara ta haka "girman sarauta" ko "darajar sarauta."
- " Mai martaba" za a iya fssara shi haka "Mai Girma" ko "Mai Gaskiya" ko ayi amfani da maganganu da aka saba amfani da su a wannan yaren.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Bitrus 01:16-18
- Daniyel 04:36
- Ishaya 02:10
- Yahuda 01:25
- Mika 05:04