961 B
961 B
Isra'ila, Isra'ilawa
Ma'ana
Kalmar nan "Isra'ila" ita ce kalmar da Allah ya ba Yakubu. Ma'anarta ita ce "Ya sha gwagwarmaya da da Allah."
- Zuriyar Yakubu an san su da "mutanen Isra'ila" ko "banin Isra'ila" ko Isra'ilawa."
- Allah ya yi yarjejeniya da mutanen Isra'ila. Su ne zaɓaɓɓun mutanensa.
- Banin Isra'ila kabila goma sha biyu.
- Tun bayan mutuwar Sarki Suleman, Isra'ila ta kasu gida biyu a sarauce: mulkin kudu, da ake kira "Yahuda," da mulkin arewa, da ake kira "Isra'ila."
- Sau da yawa kalmar nan "Isra'ila" za'a iya fassara ta da "mutanen Isra'ila" ko "banin Isra'ila" ya danganta ga wurin.
(Hakanan duba: Yakubu, mulkin Isra'ila, Yahuda, banin, kabila goma sha biyu ta Isra'ila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 10:01
- 1 Sarakuna 08:02
- Ayyukan Manzanni 02:36
- Ayyukan Manzanni 07:24
- Ayyukan Manzanni 13:23
- Yahaya 01:49-51
- Luka 24:21
- Markus 12:29
- Matiyu 02:06
- Matiyu 27:09
- Filibiyawa 03:4-5