Zakariya ya gan mazaunin fitila da kwano a bisansa, da fitilu bakwai da kuma itatuwan zaitun biyu a gefen kwanon.