8 lines
292 B
Markdown
8 lines
292 B
Markdown
# Menene ibada ta ruhaniya na masu bi zuwa ga Allah?
|
|
|
|
Ibada ta ruhaniya na masu bi shi ni miƙa jiki hadaya rayayyiya ga Allah.
|
|
|
|
# Menene hankalin da ya sãke na sa mai bi ya iya yi?
|
|
|
|
Hankalin da ya sãke na sa mai bi ya san abu mai kyau, abun karɓa, da kuma cikaken abin da Allah ya ke so.
|