331 B
331 B
Menene zai faru da Idom da Seyir lokacin da Isra''ila suka yi nasara bisa kan su da ƙarfi?
Idom da Seyir za su zama malakar Isra'ila, kuma Isra'ila za su yi nasara a kan su da ƙarfi.
Menene zai fito daga Yakubu kubu menene zai yi?
Sarki da zai samu mulki zai fito daga Yakubu kuma zai hallakar da raguwar cikin birnin su,