12 lines
372 B
Markdown
12 lines
372 B
Markdown
# Menene firist zai yi da ruwa mai daci da ke dauke da la'ana?
|
|
|
|
Firist zai sa matar ta sha ruwa mai dacin.
|
|
|
|
# Menene firist zai yi da baikon hatsin?
|
|
|
|
Firist ya dauki baikon hatsin daga hanun mijin matar, ya daga shi sama ga Yahweh, ya ba wa Yahweh kadan daga ciki, ya kuma kone sauran bisa bagadi.
|
|
|
|
# Menene firist ya yi da ruwa mai dacin?
|
|
|
|
Ya mika wa matar domin ta sha.
|