ha_tq/mat/25/17.md

169 B

Menene bawa mai talanti ɗaya ya yi da talantinsa a loƙacin da maigidansu ya yi tafiya?

Bawa mai talanti ɗaya ya haka rami a kasa, sai ya binne kuɗin mai gidansa.