ha_tq/luk/14/28.md

4 lines
171 B
Markdown

# A misalin Yesu akan abin da ana bukata a bi shi, menene dole mutum ya yi da farko wanda yana marmari ya gina soron bene?
Dole mutumin ya yi lissafin abin da zai kashe.