ha_tq/jos/02/23.md

4 lines
198 B
Markdown

# Menene rihoton da yan leƙen asirin suka fada ma Yoshuwa a lokacin da suka komo da ga birnin da Rahab take?
Yan leƙen asirin sun fada wa Yoshuwa abind da ya faru, da kuma Yahweh ya basu ƙasar.