ha_tq/jhn/10/34.md

347 B

Menene shaidar Yesu akan zargin sabo?

Yesu ya yi shaidarkansa ta wurin faɗa cewa, "Ba a rubuce yake a shari'arku ba, 'Na ce, "ku alloli ne"'?" In ya kira su alloli, ga wanene maganar Allah ta zo gare su (kuma ba za a iya karya nassi ba), kuna gaya wa wanda Uban ya keɓe ya kuma aiko cikin duniya, 'Kana sabo', domin Na ce, 'Ni dan Allah ne'?