ha_tq/jer/50/19.md

133 B

Menene yahweh zai yi wa raguwar mutanen da ya tsirar?

Yahweh zai komar da Isra'ila zuwa ƙasar su, kuma zai yafe zunuban mutanen.