ha_tq/isa/11/14.md

459 B

Menene Ifraim da Yahuda zasu yi tare?

Zasu sauko bisa tuddan Filistiyawa a wajen yamma kuma tare zasu washe mutanen gabas. Za su kai hari ga Idom da Mowab.

Menene Yhaweh zai yi wa kwarurruka na Tekun Masar kuma da kogin Yufitetis?

Zai raɓa kwarurruka kogin Masar kuma ya raɓa kogin Yufiretis zuwa rafuffuka bakwai.

Me ya sa Yahweh zai raɓa kwarurrukar kogin Masar ya kuma raɓa kogin Yufiretis?

Zai raɓasu domin ya iya ƙeterewa da takalminsa.