Da me zai sharanta talaka da tawali'u?
Ba zai sharanta ta wurin abin da idanunsa suka gani ko abin da kunensa ya ji ba. Zai shar'anta bisa ga adalci kuma ga dai-daita zai yanka shawara.
Menene zai yi wa miyagu?
Da numfashin leɓunansa zai kashe miyagu.