ha_tq/exo/28/04.md

4 lines
187 B
Markdown

# Wane kayan aiki ne yawancin masu aikin hannu ke amfani a yin suturan firistoci?
Masu aikin hannu suna yin amfani da leshe mai kyau mai launin zinariya, da shuɗi, da shunayya, da jă.