# Don menene Isra'ilawan basu yi hadaya a Masar ba?
Hadayar da Isra'ilawa suke yi ga Yahweh Allahnsu abar ƙyama ce ga Masarawa.