ha_tq/ecc/07/27.md

4 lines
179 B
Markdown

# Ko da yake Malamin ya sami mutum ɗaya mai adalci, menene bai samu ba?
Ko da yake Malamin ya sami mutum ɗaya mai adalci, amma a cikin dukkan waɗannan bai sami mace ɗaya ba.