12 lines
349 B
Markdown
12 lines
349 B
Markdown
# Ga sunan wanene Musa ya yi shelar girmamawa?
|
|
|
|
Musa yayi shelar sunar Yahweh kuma ya faɗi girman Allah.
|
|
|
|
# Wanene baya da zubi kuma shi mai adalci ne mai aminci?
|
|
|
|
Allah mai adalci ne, ba ya da zunubi kuma shi mai adalci ne mai aminci ne kuma.
|
|
|
|
# Aikin wanene chikakke kuma hanyoyinsa adalci ne?
|
|
|
|
Aikin Dutse ne chikakke kuma hanyoyinsa adalci ne.
|