8 lines
325 B
Markdown
8 lines
325 B
Markdown
# Menene ya sa mutane suka tambaye Musa ya aiki da mutane gaba da su?
|
|
|
|
Suka tambaye Musa ya aiki mutane gaba da su domin su bincika ƙasar kuma su kawao magana game da yanda za su kai hari da kuma game da biranen.
|
|
|
|
# Wanene Musa ya zaba ya bincika kasar kan tudun?
|
|
|
|
Ya zabi maza goma sha biyu, mutum daya daga kowane kabila.
|