ha_tq/col/01/01.md

239 B

Ta yaya ne Bulus ya zama manzon Almasihu Yesu?

Bulus ya zama manzon Almasihu Yesu ta wurin nufin Allah.

Ga wanene Bulus ya rubuto wannan wasikan?

Bulus ya rubuto wa waɗanda an keɓe wa Allah da kuma amintattun 'yan'uwa a Kolossia.