ha_tq/2ki/11/09.md

4 lines
161 B
Markdown

# Menene Yehoaida ya miƙa wa shuwagabanin?
Yehoaida ya miƙa wa shuwagabanin kwari da kuma baka wanda ya ke na sarki Dauda waɗanda suke a cikin gidan Yahweh.