ha_tq/1sa/10/11.md

174 B

Menene yasa mutane ke mamaki Idan Saul na ɗaya da cikin Anabawa?

Mutanen sun yi mamaki yadda Saul yake cikin anabawan saboda sun gan shi yana anabci tare da wani annabi.