ha_tq/1pe/02/24.md

338 B

Menene yasa Almasihu ya ɗauke Bitrus, masubi, da zunuban barorin a jikinsa ga itacen?

Ya ɗauke zunubansu don kada su kasance da zunubi su kuma yi rayuwa na adalci, kuma domin an warkad da su ta wurin hudansa.

Bayan sunyi ta yawo kamar batattun tumaki, ga wanene su ka dawo?

Sun dawo wurin makiyayin da kuma mai tsaron rayukansu.