ha_tq/1pe/02/09.md

4 lines
187 B
Markdown

# Menene yasa masubi suka zama zaɓabɓun ƙabilar, kungiyar fristocin ba-sarauci, al'umma mai-tsarki, jama'ar mallakar Allah?
An zaɓe su don su iya sanar da ayyukan al'ajibi na Allah.