ha_tq/1co/16/19.md

175 B

Wanene sun aika gaisuwarsu ga ikilisiya a Koronti?

Ikilisiyoyin Asiya, Akila da Bilkisu, da dukan 'yan'uwa maza da mata masu bi sun aika gaisuwarsu ga ikilisiya a Koronti.