ha_tq/1co/16/17.md

134 B

Menene Sitefanas, Fartunatas, da Akaikas sun yi wa Bulus?

Sun debe kewar tsarkakun Korontiyawa, sun kuma wartsakar da ruhun Bulus.