ha_tq/1co/16/01.md

368 B

Wanene Bulus ya umurta kamar ikilisiyar Koronti game da tarin masubi?

Bulus ya umurci ikilisiyun Galatiya kamar yadda yake a ikilisiya a Koronti.

Ta yaya ne Bulus ya ce wa ikilisiya a Koronti cewa su yi tarinsu?

Ya ce masu a ranar farko ga mako, kowannen su ya ajiye wani abu, yana tarawa bisa ga iyawarsu, domin kada a yi wani tari a loƙacin da Bulus zai zo.