Yahweh ya ce ɗole mutanen su yi tafiya cikin umarnansa su kuma kiyaye dokokinsa, su kuma yi biyayya da su don su sami ruwan sama da amfanin ƙasa.