ha_tq/lev/25/03.md

249 B

Menene Yahweh ya ce a yi bayan an shuka gonaki da lambu, aka yi gyara, da kuma girba?

Yahweh ya faɗa cewa bayan shuka na shekaru shidda, da kuma girbin gonaki da lambuna, shekara ta bakwai zai zama Assabat mai saduda ta hutu daga gona da lambu.