Wajibi ne ga Haruna daga maraice zuwa safiya, ya sa fitila ta yi ta ci a gaban akwatin alƙawari cikin rumfar taruwa.